Majalisar Dattawa na binciken yadda dala bilyan 3.3 ta yi fukafuki a CBN
FIRS ta damka kudaden ajiya a CBN, kuma ta aike wa Akanta Janar na Tarayya adadin kudaden a kididdige.