Wani abokin harka na ne ya damfare naira Miliyan 450 zamu yi sana’ar siyar da danyen mai – In ji Ummi ZeeZee
Na yi kokarin neman sa amma ban san inda ya ke ba sannan ya cire ni daga abokansa a shafukan ...
Na yi kokarin neman sa amma ban san inda ya ke ba sannan ya cire ni daga abokansa a shafukan ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 62 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Lahadi.
Majalisar Dinkin Duniya da Gwamnatin Jihar Barno sun tabbatar da cewa wannan yanki ne mafi zama cikin barazanar Boko Haram ...
Jihar Legas na ci gaba da samun daruruwan mutanen da suka kamu da cutar Korona babu kakkautawa.
Wata Ba'Amurkiya ta mutu a Warri, Jihar Delta, bayan ta kamu da cutar Coronavirus a dakin saurayin ta da ta ...
Yin haka sassauci ne daga dokar da gwamnatin jihar ta saka na soke ranar Talata a matsayin ranar walwala a ...
Duk da ba a yarda an cika wannan makabarta ba, Babagana Monguno, Sama'ila Isah Funtua, Sam Nda-Isaiah da wasu kalilan ...
Jihar Kano ta samu nata rabon na yaduwar cutar coronavirus a Najeriya inda aka samu mutum na farko ya kamu ...
Imamu Ibn Shihab Az-Zuhri da Imamu Al-Awza'i da Imamu Ahmad Ibn Hanbal duk sun yi watsi da wannan Hadisin.
Haka Amurka ta bayyyana a cikinn wani rubutaccen sakon jawabi da ta aiko wa PREMIUM TIMES ranar Alhamis.