Ministar Agaji za ta jagoranci yekuwar rage faruwar gobara
Gwamnatin Tarayya za ta fara yekuwar matakan rage faruwar bala'o'i a wuraren zaman jama'a da ma'aikatun gwamnati.
Gwamnatin Tarayya za ta fara yekuwar matakan rage faruwar bala'o'i a wuraren zaman jama'a da ma'aikatun gwamnati.
Kwamitin Osinbajo ya ci gaba da bayanin cewa akwai manyan kalubale da suka baibaye kasar nan.
Lissafi tiryan-tiryan ya nuna cewa an yi hada-hadar tattalin arzikin cikin gida har ta naira tiriliyan 16.7 tsakanin Janairu zuwa ...
Batun biyan naira 30,000 na mafi karancin albashi kuwa, a cewar Fayemi kowane gwamna ya amince zai biya hada din ...
Fowler, ya ce wannan tsari na intanet ne, kuma za a rika gudanar da karba ko biyan haraji a saukake ...
An kiyasta cewa akalla an EFCC ta gurfanar kuna kotu ta hukunta mutanec 1,234 tun daga 2015 zuwa yau.
An ce bambancin canjin musayar kudade ne ya kawo wannan gibi na sama da naira milyan arba'in.
Jonathan ya yi wadannan ikirari a cikin wani littafin sa da aka kaddamar a yau Talata, mai suna “My Transition ...
Najeriya na bukatar shugaba wanda ke da kuzari da saurin daukar matakin da zai sake maida kasar nan a kan ...
Najeriya fa ba ta siyarwa ba ce