Akwai yiwuwar a yi fama da karancin abinci, idan ba a samun hadin kan mutane wajen fallasa ayyukan mahara ba – Gwamnatin Kaduna
Ya ce za a samu nasarar haka ne idan mazauna suna ba jami'an tsaro hadin kai a ayyukan su.
Ya ce za a samu nasarar haka ne idan mazauna suna ba jami'an tsaro hadin kai a ayyukan su.
Yanzu a jihar Kaduna, gwamnati na aiki ne babu kakkautawa, duk kauyen da ka shiga za ka ga wani aiki ...