Gyara Dandalin ‘National Arts Theatre’ zai samar wa mutum 25,000 aiki a Legas – Gwamnan CBN
Emefiele ya ce ana fara wannan aiki za a ga “an samar wa matasa gagarimin ayyukan yi ka’in-da-na’in.