Artabu ya kacame tsakanin EFCC, SSS da NIA a Asokoro
An hana motoci wucewa ta kan titin, wanda hakan ya sa unguwar Asokoro ta yi cancak da dandazon motoci.
An hana motoci wucewa ta kan titin, wanda hakan ya sa unguwar Asokoro ta yi cancak da dandazon motoci.
Wannan artabu dai sojojin Bataliya ta 22 ce da ke karkashin shirin Operation Lafiya Dole