An kori karuwai fata-fata daga Umuahia, babban birnin Jihar Abia
Gwamna Ikpeazu ya bada umarnin gurfanar da masu gidajen da suka ajiye karuwan su na kwana zaman haya a ciki.