An kashe sojoji 31, 19 sun ji rauni a harin da Boko Haram suka kai sansanin Sojojin Najeriya byMohammed Lere September 1, 2018 Sauran sojojin da aka ji wa ciwo an kai su asibitin sojoji dake Maiduguri.