Kamfanin Sufurin Jiragen Arik Air ya sallami ma’aikata 300
Sai dai kuma Arik Air ya ce duk da an sallame su, za a bi kowanen su a ba shi ...
Sai dai kuma Arik Air ya ce duk da an sallame su, za a bi kowanen su a ba shi ...
Kudaden fanshon da ake bin Arik bashi sun doshi naira bilyan 4.59.
Babu wani abu da aka yi wa fasinjojin domin kowanen su ya fita daga jirgin salum-alum.