QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara
Messi ne ya fara zura wa ragar Saudiyya ƙwallo ta hanyar bugun fenariti, daidai minti 10 da fara wasa.
Messi ne ya fara zura wa ragar Saudiyya ƙwallo ta hanyar bugun fenariti, daidai minti 10 da fara wasa.
Abin da ya ba ɗan kallo mamaki shine ganin Argentina ce ta fara zura kwallo a ragar Saudiya ta hanyar ...
Yarjejeniya ta nuna kafin Messi ya koma wata kungiya, tilas sai shi ko kungiyar sun ajiye dala milyan 700 tukunna
Abin haushi, An ci su Ronaldo kwallo ta biyu, a ragar da ya ci Spain kwallaye uku girmis shi kadai.