Kauda kan gwamnonin Arewa game da rayuwar kananan yara yana kara barazanar zaman lafiya da ci gaba a yankin, Daga Ahmed Ilallah
Musamman wajen nazarin shekarun mutanen da ake zargi wajen aikata wadannan taáddancin irn na satar mutane don neman kudin fansa