‘DARE ƊAYA ALLAH KAN YI BATURE’: Yadda na fara jin labarin an naɗa ni ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na zaɓen 2015 -Yemi Osinbajo
Osinbajo ya bada labarin a ranar Laraba, lokacin da ya gayyaci manema labaran da ke Fadar Shugaban Ƙasa su ka ...