GA MARI GA TSINKA JAKA: Fadar Shugaban Ƙasa ta hasala, bayan Ararume ya kayar da Buhari a kotu, kuma an ce ya biya shi naira biliyan 5
To har yanzu dai Ofishin Ministan Harkokin Shari'a bai kai ga samun kwafe ɗin hukuncin da kotun ta yanke.
To har yanzu dai Ofishin Ministan Harkokin Shari'a bai kai ga samun kwafe ɗin hukuncin da kotun ta yanke.
Buhari ya ce a ƙarar sa da aka shigar an ƙi bin matakan da shari'a ta tanadar, don haka kotun ...
Jin haushin haka sai Ararume wanda Sanata ne a jihar Imo, ya garzaya Babbar Kotun Tarayya ta Imo a ranar ...