Falala da Abinda ake bukatar Musulmi yayi ranar ARAFA – Tare da Imam Bello Mai-Iyali byPremium Times Hausa July 1, 2022 Yawaita Istigifari da Tuba, duk musulmi ya tuba ga Allah tuba na gaskiya.