GADANGARƘAMAR NAIRA BILIYAN 90: ICPC ta dira hukumar Alhazai ta kasa, ta waske da babban Darekta da takardu
Jaridar Guardian ta buga cewa jami'an hukumar ICPÇ din sun dira hukumar inda suka nufi ofishin darektan harkokin kuɗi na ...
Jaridar Guardian ta buga cewa jami'an hukumar ICPÇ din sun dira hukumar inda suka nufi ofishin darektan harkokin kuɗi na ...
Idan ba a manta ba, an samu korafe-korafe daga da dama daga alhazai a bana inda suka rika kokawa kan ...
Bayan sauraren wannan kudiri, kakakin majalisar Abbas, ya naɗa kwamitin musamman domin binciken abin da ya gudana a lokacin aikin ...
Mahajjata dai za su ɗunguma zuwa Arafat ranar Asabar, inda za a gudanar da sallar Eid El Kabir Ranar Asabar.
Arabi, ya bayyana haka ne a wata sanarwa da mataimakiyar daraktar hulda da jama’a ta hukumar, Fatima Sanda-Usara, ta fitar ...
Zuwa yanzu hukumar NAHCON ta yi jihilar maniyyata sama da 12,000 zuwa ƙasa mai tsarki a tashin jirage 30.
Shugaban Hukumar Alhazai na kasa, Jalal Arabi, ya bayyana cewa hukumar ta hada hannu da wadanda za su rika dafa ...
A karshe ya ce kofofin hukumar a bude suke domin domin bata shawarwari da kuma saka ta a hanya idan ...
Rubutun Ajamin da aka yi a takardar kudin da Mr. Fani Kayode ya sanya a shafinsa na Tiwita yana nufin
Sarki Sanusi ya ce kallon hadarin kaji da ake wa Almajirai da Almajiranci a kasar nan ya isa hakanan.