Soludo ya lashe zaɓen gwamnan Anambra bayan kayar da APC da PDP da yayi a zaɓen INKONKULUSIB’
Ɗan Takarar APGA, Soludo yayi nasara a zaɓen inda ya sami kuri'u sama da 8000, APC 343 sai kuma PDP ...
Ɗan Takarar APGA, Soludo yayi nasara a zaɓen inda ya sami kuri'u sama da 8000, APC 343 sai kuma PDP ...
Ƙaramar Hukumar Ihiala na da waɗanda ke da rajista har mutum sama da 148,000, kamar yadda Obi ta tabbatar wa ...
Kananan hukumomin sun haɗa da Aguata, Orumba North, Onitsha South, Awka South, Anaocha, Anambra East, Orumba South da Njikoka.
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa na ta shalar cewa ta yi shiri tsaf domin magance maguɗi, kuma an shirya kare lafiyar ...
Muktar ya kara da cewa ‘yan takarar da suka maka Abdullahi Sule kara sun hada da na PDP, PDM, APGA ...
Maku ya shawarci shugabanni su rika isar da busharar zaman lafiya a cikin al’umma.
Labaran Maku ya fito Takarar gwamnan Jihar Nasarawa
Shugabannin bangaren Sabuwar PDP da ke cikin jam’iyyar gambiza ta APC, sun janye daga zaman sulhun da suke yi da ...
Okorocha ne ke rike da akalar jam’iyyar APC a jihar Imo ba wani ko wasu ba.
Willie Obiano na Jam'iyyar APGA ne ya lashe zaben jihar inda a cinye duka kananan hukumomi 21 na jihar.