‘Yan sanda sun kama dan takarar gwamna a wurin taron Atiku byAshafa Murnai July 17, 2018 0 Da dai jami’an SARS sun buga sanarwar neman sa ruwa a jallo tun kafin wannan ranar.