ZAƁEN EDO: Nasarar APC ta nuna cewa ‘yan Najeriya na jin daɗin mulki na – Tinubu
Tinubu ya bayyana haka a cikin saƙon murnar samun nasara da yayi wa zaɓaɓɓen gwamna, Monday Okpebholo na APC.
Tinubu ya bayyana haka a cikin saƙon murnar samun nasara da yayi wa zaɓaɓɓen gwamna, Monday Okpebholo na APC.
Yayin da Jihar Edo ta ɗau zafi bayan kammala zaɓen gwamna a ranar Asabar, Hukumar Zaɓe ta Ƙasa ta fara ...
Okpebholo, ya yi wannan furucin ne ga manema labarai bayan ya jefa ƙuri'a a rumfar zaɓen sa ta Unit 03, ...
Bala ya bayyana haka yayin da yake jawabi wajen ƙaddamar da kamfen ɗin PDP domin tunkarar zaɓen ƙananan hukumomi a ...
Bugu da ƙari, Kwankwaso, saɓanin Alhassan, sai da ya yi aikin gwamnati na tsawon shekaru 17 sannan ya yi digirin ...
Basiru ya yi wannan furuci ne a ranar Laraba, lokacin da ake tattauna da shi a Gidan Talabijin na Channels.
A Kano an sake Abu Salma bayan masu rajin kare haƙƙin jama'a da lauyoyi sun shiga cikin lamarin kamun da ...
Ya shawarci shugabannin APC na Kudu maso Gabas su riƙa aiki tare cikin haɗin kai, domin APC ta karɓe sauran ...
A cikin makon ne Sanata Ndume ya yi ƙorafin cewa "wasu 'yan ba-ni-na-iya sun kange Tinubu daga ganin jama'a.
Za a gina tashoshin hawa da sauka motocin haya a Kugbo, Abuja Central Area da Mabushi duk a FCT, kan ...