ZABE: Mutane miliyan 2.5 ne za su yi zabe a jihar Filato byAshafa Murnai January 16, 2019 0 Ta ce daga cikin adadin akwai kashi 50.6 wadanda mata ne, sai kuma 47.3 maza ne.