An gano maganin cutar Kanjamau da zai iya warkar da ita byAisha Yusufu March 6, 2018 Maganin na hana kwayoyin cutar ci gaba da hayayyafa.