Za a bude kamfanonin sarrafa rogo har uku a jihar Abia byAisha Yusufu July 31, 2019 0 Gwamnati ta kammala shiri tsaf domin bude kamfanonin sarrafa rogo har guda uku a jihar Abia.