An rufe manya da kananan shagunan saida magani 24 a jihar Legas
Ya kuma ce daga yanzu gwamnati ta kafa dokar hana duk ‘yan kasuwan da basu da lasisi siyar da magani ...
Ya kuma ce daga yanzu gwamnati ta kafa dokar hana duk ‘yan kasuwan da basu da lasisi siyar da magani ...
Kungiyar masana magunguna ta Najeriya reshen jihar Adamawa (PCN) ta sanar cewa ta rufe manya da kananan shaguna.