TAMBAYA: Sunayen Annabi guda nawa ne? Tare da Imam Bello Mai-Iyali
Wasu malaman kuwa suna ganin sunayen Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi wa Sallam sunkai sunaye 1000.
Wasu malaman kuwa suna ganin sunayen Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi wa Sallam sunkai sunaye 1000.
Allah ka tsaremana Imaninmu da Mutuncin mu. Amin
Muhammadu son ka addini zakiyyi,
Imamun Nawawi ya hada sigogin salatan a cikin wanna sigar da wasu malamai ke ganin girman darajar sa:
An karbo daga Abu Huraira, Sa'ad Dan Ubada ya tambayi Annabi: shin indan nasami wani namiji yana fasikanci da matata, ...
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW