‘Yan Uwa Mu Yawaita Salatin Annabi (SAW), Daga Imam Murtadha Gusau
"Bana tunanin wanda yake son Allah da Manzonsa zai taɓa iya daina yiwa Manzo (SAW) salati har abada."
"Bana tunanin wanda yake son Allah da Manzonsa zai taɓa iya daina yiwa Manzo (SAW) salati har abada."
A sanadiyyar wannan waka da ya saki wanda akwai kalaman batanci ga Annabi, matasa sun fusa a wancan lokacin suka ...
Kai ma, wallahi, mun shaida, ya Mai Martaba, duk wadannan masu adawa da kai, sai ka ga bayansu
Wannan mas'ala ita ce ta, wai shin a wane wata ne da rana aka haifi Manzon Allah (SAW), kuma a ...
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Wannan shi ne Ra’ayin Abdullahi Dan Abbas, Asma’ Bintu Abubakar, Imum Al-Nakha’i, Ibn Majushuni da sauran magabata da yawa.
Ya ku bayin Allah! Mu sani, Annabi (SAW) yana da hakkoki akan ko wane Musulmi
Wasu malaman kuwa suna ganin sunayen Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi wa Sallam sunkai sunaye 1000.
Allah ka tsaremana Imaninmu da Mutuncin mu. Amin