Yi wa makiyayan jihar Kogi rajista ne mafita a gare mu – Majalisar jihar byAisha Yusufu March 1, 2018 0 Majalisar ta tattauna haka ne a zauren majalisa ranar Laraba.