RAHOTON MUSAMMAN: Yadda gogarma ɗan bindiga Halilu Sububu ya kafa katafaren sansanin haƙar ma’adinai a dajin Anka, cikin Zamfara
,'Yan bindiga sun yanke shawarar shiga kane-kane a harkar haƙar ma'adinai domin faɗaɗa hanyoyin samun kuɗi
,'Yan bindiga sun yanke shawarar shiga kane-kane a harkar haƙar ma'adinai domin faɗaɗa hanyoyin samun kuɗi
Hafsat ta ce sun yi tafiya mai tsawon gaske kafin su isa maboyan 'yan bindigan.
Matawalle ya ceidan sarakunan jihar na ganin abinda ya ke yi ba su so, a shirye yake ya hakura shima ...
Jami’in ya kara da cewa shirin da wadannan marasa kishi ke yi shi ne domin su lalata sulhun zaman lafiyar ...
Yace idan mutum ya ajiye iyalai daidai karfinsa, zaka ga sun taso cikin kula sannan za su samu ilimi da ...
Toshe layukan waya ne mafita ga matsalar garkuwa da mutane - Sarkin Anka
Wadanda aka kama din su ne Ibrahim Bangaje da wani mai suna Ado Bayero.
Wannan al’amari ya faru ne a Karamar Hukumar Anka, a ranar Laraba da ta gabata.
An raba wa matasan sintirin hadin-guiwa din su 8,500 baburan hawa kowanen su.
Mohammed Shehu ya tabbatar da hakan amma ya ce bashi da masaniyar adadin yawan mutanen da suka mutu.