Buhari ya Kori Shugaban Hukumar NEMA, Mustapha Maihaja, ya nada sabo
Ba a bada wasu dalilin sallamar Musapha, kamar yadda sanarwar a bayyana.
Ba a bada wasu dalilin sallamar Musapha, kamar yadda sanarwar a bayyana.
Shugaban kwamitin Mannir Yakubu ya sanar da haka ranar Juma'a a taron manema labarai da aka yi a garin Katsina.
Kakakin ‘yan sandan jihar Katsina Isah Gambo ya sanar da haka da yake hira da manema labarai ranar Alhamis.
Tun dai a kasar Italy aka tabbatar da cewa sama da mutum 400 suka kamu.
Likitocin kasar Danish sun gudanar da bincike inda suka gano cewa an samu ragowa a haihuwan a duniya gaba da.
Hukumar ta rawaito cewa a cikin mako na biyar adadin yawan mutanen da suka kamu da cutar a kasar nan ...
Hadiza Bala ce Shugabar Hukumar Lura da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA).
Gwamnati bata bayyana dalilin sallamar Muiz Banire da aka nada a 2018.
Yadda Kasimu da budurwarsa Murja suka yi garkuwa da kanwarsa Asiya suka nemi a biya Miliyan 10
Amma kuma hakikanin farashin sa a kasuwar ‘online’ ta Jumia, naira milyan 19 kadai.