Kungiyar Dattawan Arewa ta nada Ango Abdullahi sabon shugaba
Kungiyar ta kuma nada mambobin kwamitin amintattu 21 da mambobin kwamitin gudanarwa na kungiyar.

Kakakin kungiyar Ango Abdullahi ne ya bayar da wannan sanarwa.