SIYASAR ZAMFARA: Wasu ‘yan Ćungiyar tafiyar Marafa sun saki layi sun kama layin Tinubu, Yari da Matawalle
Kamfanin dillancin labarai na Ćasa (NAN) ya rawaito yadda Marafa a kwanakin baya ya sanar da ficewa daga APC.
Kamfanin dillancin labarai na Ćasa (NAN) ya rawaito yadda Marafa a kwanakin baya ya sanar da ficewa daga APC.
WaÉanda ake zargi su ne: Nura Lawal da Sanusi Mohammed Yaro da Ibrahim Mamman da Abubakar Saidu da Rabiu Adamu
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Wasiu Abiodun shima ya tabbatar da haka inda yake cewa Surajo na tsare a ofishin ...
Shugaban Ćasa Bola Ahmad Tinubu ya miĆa saĆon barka da ranar Kirsimeti ga alâummar Najeriya mabiya addinin Kiristanci.
Hukumar Dakile Yaduwar Cutar Kanjamau ta jihar Adamawa ADSACA ta bayyana cewa an samu raguwa matuka a yaduwar cutar Kanjamau ...
Wannan kwamitin zai tabbatar an yi amfani da gudummuwar da aka samu daga Gwamnatin Tarayya, Majalisar Dokoki ta Kasa
Rundunar âyan sandan jihar Benuwai ta kama wata mata mai suna Sughshater Ushahemba da ake zargi da aikata laifin kisa.
Bisa ga sakamakon kananan hukumomi shida da aka bayyana, Diri, gwamna mai ci ne ke kan gaba da ratar kuriâu ...
Wannan rikicin ya biyo bayan kisar makiyaya biyar da aka yi a kauyen Rawu ranar Alhamis din makon jiya.
Sojojin Sama da na Ćasa da aka tura don su samar da tsaro, su ne satar Éanye mai har ta ...