Jami’an tsaro sun harbe wasu daga cikin maharan kauyen Ancha, jihar Filato byAisha Yusufu September 12, 2017 0 shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi tir da harin da aka kai a kauyen Ancha.