ZABEN ANAMBRA: Yadda jam’iyyun da suka fafata suka raba kuri’un da aka kada
Jam'iyyar APGA ce ta samu kuri'u mafi yawa.
Jam'iyyar APGA ce ta samu kuri'u mafi yawa.
Willie Obiano ne ya samu mafi yawan kuri'u a Zaben
'yan bautar Kasa basu zo wuraren zabe da wuri ba.
Gwamnan dai ya jefa kuri’a karfe 10am na safe a Firamare ta Eri
A wasu wuraren, masu kada kuri’a sun rika damka katin zaben su ga wadanda ke raba musu kudi.
Ga yadda sakamakon suke kaya wa
Gwamnan da ke kai na jam'iyyar APGA na daga cikin wadanda ake sa wa ran kawo kujeran.
Stella ta ce zaben fidda dan takarar gwamnan jihar Anambra da jam'iyyar ta gudanar a jihar makon da ya gaba.
Kwamishanan ‘yansanda Garba Umar ya sanar da hakan wa manema labarai ranar Alhamis.
Rundunan ‘yan sandar jihar Anambra sun sanar da mutuwan mutane 11 sanadiyyar Ahrin da aka kai.