APC za ta lashe zaben Edo, Ondo sannan mu kwace Anambra mu hada – Yahaya Bello
Da aka tambaye shi baya tsoron ko karfin kujerar mulki ta yi wa Obaseki tasiri a zaben jihar, Bello ya ...
Da aka tambaye shi baya tsoron ko karfin kujerar mulki ta yi wa Obaseki tasiri a zaben jihar, Bello ya ...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), ta bai wa gwamnonin jihohi 36 wa’adin fara biyan mafi kankantar albashi zuwa nan da ...
Idan za a iya tunawa, cikin watan Oktoba na 2012, an yi mummunar ambaliya a jihohin Delta, Rivers, Anambra da ...
'Yan sanda sun damka 'yaran da aka sato daga Gombe aka kai su jihar Anambra ga iyayen su
Gwammatin Tarayyà ta bayyana cewa nan nan ba da dadewa ba za ta fara sayar da gidaje a fadin kasar ...
Okpala ya ce yin haka zai taimaka wajen rage yawan mace-macen mutane da dama a dalilin ire-iren wadannan hadarukka.
Wannan kakkausar sanarwa ta fito ne jiya Talata daga Babban Bankin Najeriya, CBN.
Har yanzu dai ana nan ana gudanar da bincike a kai.
Wadanda aka kama din kan rika sanya kayan sojoji domin yaudarar jama’a su na yin garkuwa da su.
INEC ta ce ta na da yakinin cewa za a gudanar da zabe a jihar Anambra a rana daya da ...