ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Muhimman Abubuwan Da Suka Faru Daga Ƙarfe 11 Zuwa 12:30 Na Ranar Zaɓe
Mataimakin Gwamna Nkem Okeke ya fita ya je ya jefa ƙuri'a. Kuma ya bayyana gamsuwar sa dangane da yadda zaɓen ...
Mataimakin Gwamna Nkem Okeke ya fita ya je ya jefa ƙuri'a. Kuma ya bayyana gamsuwar sa dangane da yadda zaɓen ...
Ya isa tare da matar sa mai suna Ebelechukwu, kuma da fitar da mota, sai ya tafi ya shiga layin ...
Valentine Ozigbo na PDP dai shi ma ya shirya, amma ana ganin ba zai iya kayar da Soludo na APGA ...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa na ta shalar cewa ta yi shiri tsaf domin magance maguɗi, kuma an shirya kare lafiyar ...
Shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu, shi ne ya bayyana haka a wajen taron da ya yi da masu ruwa da ...
Yanzu dai aski ya zo gaban goshi batun zaɓen gwamnan Jihar Anambra, wanda za a yi ranar Asabar.
A ranar 6 Ga wata ne za a yi zaɓen gwamnan jihar, a yayin da ake cikin zaman ɗarɗar a ...
A cewar sa, wannan zaɓe zai ƙaryata duk wani tunani da wasu ke yi na cewa wai INEC ta na ...
Bisa ga rahoton da hukumar UBEC da NBS ta gabatar a shekarar 2018 ya nuna akwai yara sama da miliyan ...
Uba ya ce daya daga cikin manyan ayyukan da gwamnatin Buhari ta yi shine gina gadar Neja na wanda haryanzu ...