MUGUN MADAMBACI: Charles Soludo na APGA ya lashe ƙananan hukumomin Uba na APC da Ozigbo na PDP
Duk da cewa su ukun kowane ya lashe mazaɓar sa, hakan bai hana Soludo saɓule masu wando a ƙaramar hukumar ...
Duk da cewa su ukun kowane ya lashe mazaɓar sa, hakan bai hana Soludo saɓule masu wando a ƙaramar hukumar ...
Haka kuma INEC ta bayyana cewa akwai yiwuwar a yi zaɓe a washegari Lahadi, a mazaɓun da aka samu mishkila ...
Haka kuma INEC ta bayyana cewa akwai yiwuwar a yi zaɓe a washegari Lahadi, a mazaɓun da aka samu mishkila ...
Mataimakin Gwamna Nkem Okeke ya fita ya je ya jefa ƙuri'a. Kuma ya bayyana gamsuwar sa dangane da yadda zaɓen ...
Ya isa tare da matar sa mai suna Ebelechukwu, kuma da fitar da mota, sai ya tafi ya shiga layin ...
Valentine Ozigbo na PDP dai shi ma ya shirya, amma ana ganin ba zai iya kayar da Soludo na APGA ...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa na ta shalar cewa ta yi shiri tsaf domin magance maguɗi, kuma an shirya kare lafiyar ...
Shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu, shi ne ya bayyana haka a wajen taron da ya yi da masu ruwa da ...
Yanzu dai aski ya zo gaban goshi batun zaɓen gwamnan Jihar Anambra, wanda za a yi ranar Asabar.
A ranar 6 Ga wata ne za a yi zaɓen gwamnan jihar, a yayin da ake cikin zaman ɗarɗar a ...