KANJAMAU TA KUNNO KAI: Mutum 3,138 sun kamu da cutar a cikin wata 10 a Jiha ɗaya a Najeriya
Tun a shekarar 1988 ne aka kebe ranar daya ga watan Disembar kowace shekara domin wayar da kan mutane game ...
Tun a shekarar 1988 ne aka kebe ranar daya ga watan Disembar kowace shekara domin wayar da kan mutane game ...
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Tochukwu Ikenga ya tabbatar da aukuwar lamarin inda yake cewa Nnamdi na tsare a ofishinsu.
Ya ce dokar da ya sanya wa hannu an yi ta ne domin hana shugabannin ƙananan hukumomi yin sama da ...
Dan majalisar ya jaddada cewa lamarin zai gurgunta ƴancin cin gashin kan kananan hukumomin jihar. Ya yi gargadin cewa
Uku ta ce allurar rigakafin wanda UNICEF ta shirya zai Kuma gudana a jihohin Anambra, Benuwe, Enugu, Cross River da ...
Ya kuma buƙaci jama’a da su taimaka wa rundunar da bayanai da za su taimaka domin kamo maharan da sauran ...
Ta ce mahaifiyarta ta San abin da matashin ke mata ne wata rana da ta je yi mata wanka sa ...
Kakakin Gwamna Charles Soludo mai suna Christian Aburime ya tabbatar wa PREMIUM TIMES da wannan labari a ranar Juma'a.
Obaje ya ci gaba da cewa, daman an ware kuɗaɗen ne domin shirye-shiryen taimakon jama’a a jihohin Nijeriya da kuma ...
Matata motoci na ta ke hawa, gwamnati bata siya nata mota ba duk domin mu yi tsimin abinda muke da ...