CORONAVIRUS: Talauci ya sa Amurkawa milyan biyu kasa biyan kudin kallon tashoshin talbijin
Akalla Amurkawa milyan 1.8 ne suka daina kallon tashoshin talbijin wadanda sai an biya kudi ake kallon su.