NAFDAC ta rufe kamfanin sarrafa gurbataccen zuma a Abuja byAisha Yusufu June 13, 2019 0 Jami’in hukumar Anikoh Ibrahim ya sanar da haka a wata takarda da ya rabawa manema labarai.