Gasar raka Adam Zango Legas, dubban masoya sun sa himma byMohammed Lere February 27, 2017 Yace zai zabi mutum biyar cikin masoyansa amma ta hanyar gasar hotuna da bidiyo.