Har yanzu dokar hana zanga-zanga da tattaki na na daram a jihar Kaduna – El-Rufai byAisha Yusufu September 20, 2017 0 Ya ce gwamnatin ta yi haka ne saboda ta samar wa mutanen jihar da tsaro.