Har gara Coronavirus ta kashe mu da mutuwa hannun ‘yan bindiga – Basaraken Katsina
Ya yi kiran a kai agajin jami'an tsaro na sojojin, mobal da sojojin sama yadda za a yi wa maharan ...
Ya yi kiran a kai agajin jami'an tsaro na sojojin, mobal da sojojin sama yadda za a yi wa maharan ...
Sun ce ba za su amince gwamnoni su rika yin walle-walle da batun karin albashi ba, tunda ya rigaya ya ...
Jihar Katsina na daga cikin jihohin da aika-aikar hare-haren masu garkuwa da mutane ya yi muni sosai a kasar nan.
Idan aka kammala fito da tsarin karin albashin, za a gayyaci Kungiyar Kwadago ta jihar Katsina ita ma ta tabbatar ...
Masari ya bayyana haka a lokacin da ya ke masa tambayoyin manema labarai a Fadar Shugaban Kasa, bayan ya gana ...
Maharan sun bukaci a biya su Naira miliyan 50 kudin diyya inda daga baya suka rage zuwa miliyan 40.
An tsinci gawar amarya ta a kauyen Girka da ke yankin Mada Rumfa cikin Jamhuriyar Nijar.” Inji shi.
Ma’ana, an raba yankunan da kowane mukami zai fito.
Masari ya kwarzan ta Danladi cewa mutum ne mai kwazo da hazaka sannan ga mai da hankali wajen aikin.