Ruwan Famfo: Ana bin mazauna garin Bauchi bashin sama da naira biliyan daya byAshafa Murnai September 6, 2018 Kudin ruwan famfo a jihar Bauchi kusan ya fi na sauran jihohi sauki da rangwame