Duk kun gama tsalle-tsallen ku, kun dawo kuna cewa wai shugaban kasa kuke so, toh ba ku isa ba – Korafin Wike ga Atiku, Saraki, Tambuwal
Wike ya bayyana haka a lokacin da ya ke bayyana ra'ayinsa na fitowa takarar shugabancin Najeriya a Makurdi babban birnin ...