Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta ce an yi kwamacala a shari’ar masarautar Kano ‘Ta ce Sarki Sanusi Ya Fi Su Gaskiya’
Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta jingine hukuncin da ya soke naɗin da aka yi wa sarkin Kano Muhammadu Sunusi ...
Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta jingine hukuncin da ya soke naɗin da aka yi wa sarkin Kano Muhammadu Sunusi ...
Mambobin Jam’iyyar APC a Majalisar Dokokin Kano sun fice daga Majalisar yayin da ake yunƙurin yi wa Dokar Masarautu gyara.
Air Peace ya maida wa masarautar Kano martanin cewa bai yi wa sarki Aminu Bayero na Kano laifi ba kamar ...
Babbar kotu da ke Jihar Kano karkashin mai shari'a Usman Na’Abba, ta soke sabbin manyan masarautu hudu da gwamnan Kano ...
Gwamnatin Jihar Kano ta kafe kan cewa takardar umarnin kotu ba ta same ta ba sai bayan bada sandar mulkin.