FAƊAN SARAKAI: An buƙaci al’umma su guje wa shiga rikicin masarautar Kano
DWHausa ta rawaito yadda sakataren gwamnatin Kano, Baffa Bichi, ke cewa sun yi mamakin ganin irin wannan abu a jihar ...
DWHausa ta rawaito yadda sakataren gwamnatin Kano, Baffa Bichi, ke cewa sun yi mamakin ganin irin wannan abu a jihar ...
Kotun Kano, ta haramta wa Sarkin Kano na 15, kuma tuɓaɓɓen sarki, Aminu Ado sake kiran kan sa Sarki.
Gwamna Abba Kabir-Yusif na Kano ya umarci sarakuna biyar da aka tuɓe su fice daga fadar su cikin sa'o'i 48.
Bayan tsige sarki Sanusi sai aka kore zuwa Kasar Awe domin ya ci gaba da zama.