Mafi yawan mata, mazajen su ke yin sanadiyyar rayukan su – Amina Mohammed
Amina ta fadi haka ne a taron hada kawance domin samun madafa kan matsalolin da ya shafi muzgunawa mata.