Mun fara shirye-shiryen Hajjin badi – Shugaban NAHCON, Abdullahi Mukhtar byAisha Yusufu September 16, 2017 "Muna fatan za mu sami nasarar cimma wannan buri na mu da muka sa a gaba a 2018."