Yadda wata Amarya ta kusa yanke wa Angonta gabansa da wuka ya na barci a Kaduna
Iyayen Habiba sun nemi a sassanta ma’auratan a gida sannan kuma za su biya kudin asibitin laifin da ƴarsu ta ...
Iyayen Habiba sun nemi a sassanta ma’auratan a gida sannan kuma za su biya kudin asibitin laifin da ƴarsu ta ...
A daidai lokacin da ake rubuta wannan labari, Amarya Fiddausi ta ki tarewa, ta na gidan iyayen ta.
Amaryar dai an tsare ta ne a gidan adana kangararrun yara, kasancewa karamar yarinya ce mai shekaru 16 kacal.
An cafke amaryar, kuma ana shirin gurfanar da ita a gaban alkali.
Kwamishinan ya ce gwamnatin Abdullahi Ganduje ta dauki harkar kula da lafiya da muhimmmanci.