KANO; Yadda Amarya ta yi wa Angonta yankan Rago kwanaki 9 bayan an ɗaura aurensu
An ruga da wanda abin ya faru da shi asibitin koyarwa na Aminu Kano inda likitoci suka tabbatar da cewa ...
An ruga da wanda abin ya faru da shi asibitin koyarwa na Aminu Kano inda likitoci suka tabbatar da cewa ...
Marigayi Alfa ya samemu a shagon dinkinmu kamar yadda muka saba, bayan ya dawo daga Kasuwa siyayyar kayan jarirai biyu
Bayan ƴan sanda sun isa wurin sai suka ciro mijin sannan suka aika da gawar matar asibiti a ajiye kafin ...
Iyayen Habiba sun nemi a sassanta ma’auratan a gida sannan kuma za su biya kudin asibitin laifin da ƴarsu ta ...
A daidai lokacin da ake rubuta wannan labari, Amarya Fiddausi ta ki tarewa, ta na gidan iyayen ta.
Amaryar dai an tsare ta ne a gidan adana kangararrun yara, kasancewa karamar yarinya ce mai shekaru 16 kacal.
An cafke amaryar, kuma ana shirin gurfanar da ita a gaban alkali.
Kwamishinan ya ce gwamnatin Abdullahi Ganduje ta dauki harkar kula da lafiya da muhimmmanci.