Dalung ya umarci Shugaban Kwallon Kafa, Pinnick ya sauka byAshafa Murnai July 3, 2018 Dalung ya ce umarnin kotu ne shi ma ya bi da aka ce ya umarci Pinnick ya sauka.