DAƘA-DAƘAR AYYUKAN TASHOSHIN RUWA: Kotu ta dakatar da kwangilar da su Minista Amaechi suka yi wa ‘kiran sallah da garaya’
Kwangilar dai an bayar da ita ga kamfanoni biyu, waɗanda ko a wani rahoto da Premium Times Hausa ta buga ...
Kwangilar dai an bayar da ita ga kamfanoni biyu, waɗanda ko a wani rahoto da Premium Times Hausa ta buga ...
Binciken dai ya nuna Buhari da Amaechi sun karya doka, ƙa'ida da cancantar bayar da kwangilar ga kamfanonin da ba ...
Zai yi kwangilar tare da wani kamfanin haɗin-guiwa, wanda shi kuma aikin sa shi ne dillanci da gina manyan rukunin ...
Babban Sakatare na Mai'aikatar Sufuri ta Tarayya, Magdalene Ajani ce ta bayyana haka, cikin wata sanarwar da ta fitar a ...
Ya ƙara da cewa an fara biyan kuɗin somin-taɓin aikin titin jirgin ƙasa na Kano daga Kaduna daga cikin kasafin ...
Haka kuma Amaechi bai bayyana adadin yawan kuɗaɗen da za a ciwo bashin ba. Amma dai ya ce ana nan ...
Dalilin Haka ne a ta bakin Shugaban Marasa Rinjaye Ndudi Elumelu, su ka nemi Hukumar EFCC ta binciki zargin da ...
Da ya ke rantsar da kwamitin, Amaechi ya hore su su yi aiki mai kyau, kuma su yi binciken kwakwaf.
Gwamnatin Najeriya dai ta dogara ne kacokan a kan bashi daga gwamnatin Chana, domin aikin titin jirgin daga Ibadan zuwa ...
Lai ya kuma yaba wa Minista Amaechi tare da yi masa jinjina kan namijin kokarin da ya yi, tare da ...